
Innalillahi Wa’InnaIlaihi Raji’un, Allah Yayiwa Daya Daga Cikin Matan Alhaji Dan Tata Rasuwa, Mai Suna Hajiya Rabi Tajaddeen.
Wadda akafi sani da mama, muna roko allah ya gafarta maka yasa mutuwa , yazama Hutu a hannunta ameen.
Kurinka kasance wada wannan shafi namu domin jindadinku asha saurare lafiya mungode sosai tabbas.