
Yan banga sunyi kokarin suyi masa aski ammah yaki yarda haka takaisu ga kokowa bar zuwa fada, inda abun yayi kamari wani data cikin yan banga, yaja data baya ya sako wuta.
Sai a kirjin wannan bawan allah mai suna
Saminu wanda akewa lakabi da babban yaya.
Kuma wannan abu yafarune a wani kauye a zaria, bayan hakan ta faru matasan unguwar suka , taso inda sukaje gidan Wanda yayi abun suka yimasa Barnard haci da kuma wani injin nikan mahaifiyarsa.
Abundai allah ya kyauta gaba kuciga da bibiyar wannan shafi namu mai albarka, asha karatu lafiya mungode sosai tabbas.