Kannywood

innalillahi Mutuwar ( Sarah diamond) Tayi Matukar Girgiza mutane karanta Gaskiyar AL amarin

Wasu hotona da suka fara yawo a kafafan sada zumunta ta Facebook wanda suke nuni da cewa jarumar kannywood zahra diamond ta mutu ba gaskiya bane domin jarumar tananan da ranta.

l

Maganin saurin kawowa da rashi karfin maza da girman Azzakari.

Idan kana bukatar karfin Azzakari gaban ka a koda yaushe ya zama da karfi,sannan ka dena kawowa da wuri to kayi wannan hadin insha Allah zaka samu karfi sosai.

Kuma zai maganin sanyi da Matsala ta karancin shaawa da kuma wanke mara da kara ruwan maniy sannan hadin nan banda mara mata haramun!

Abubuwa da zaa nema:

Namijin Goro guda 5
Lemon tsami guda 3
Zuma kofi daya

Yadda zaa hada:

Da farko zaa goga Namijin goro a jikin magogi sai a zuba shi a cikin zumar nan sannan a kawo lemon tsami masu kyau masu ruwa guda 3 a mace iya ruwan banda kullum.

Zaka iya matsewa akan rariya domin iya ruwan ya fita zaa matse a cikin wannan zumar da Namijin goron a juya sosai,sai a rika shan babban chokali daya safe daya da dare.

Haka zaai har tsawon sati 2 insha Allah zakai mamaki kwarai indai ka jarraba wannan hadin zaka bada labari.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×