News

Innalillahi Auren Adam A Zango Da Matar Sa Yana Daf Da Mutuwa

20230208 223359

A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari marar dadi daga shafin Nagudu tv inda sunka kawo wani rahoton auren amaryar babban jarumin nan adam a zango da matarsa safiya wanda Allah ya albarkaci su da samun haihuwa daya

Auren Adam A. Zango Da Matar Sa Yana Daf Da Mutuwa Dalilin Taurin Kai Da Rashin Jin Magana. Zango ya bayar da cikakken labarin abun da ya haɗa shi da matar sa Safiya har ya kore ta gidan su ta shafe tsawon lokaci a can.

Da yadda ƴan uwanta su ke neman raba auren bisa kin cika ƙa’idar da ya gindayawa matar ta sa.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×