Kannywood

Inada Dalilin Aure Sadiyya Haruna Gfresh

Bayan fitar wasu zafaffan hotunan sadiya Haruna da Alameen GFresh Kano wanda ake ta mamaki.

To yanzu shine shafimu ya samu bayanai masu karfi daga amarya inda ta wallafa a shafinta kamar haka.

Alhamdullilah ya Allah yau andaura aurena da Abubakar Ibrahim wanda akafi sani da Gfresh ubangiji Allah yabamu zaman lfy mai daurewa har Abada alfarman shugaban halilta annabi Muhammad s a w masoya atayamu farin ciki da kuma addo,a mungode🙏🏻”

Mutane sun tofa albarkacin bakinsu akan wannan aure da sunka kamar haka.

@mansurmakeup cewa yake :
Allah yabaku zaman lafiya da zuria mai albarka bro

@Jawad_ yoghourt cewa yake :
Miya faru Masha Allah Allah ya sanya albarka

@zahrrdden_ s_umar cewa yake :

Kai nai miki murna allah dan manxan allah allah yasa albarka acikin auran nan dan allah dan manxan allah ku kauda kai kuyi hakuri da komai a rayiwar nan dan allah dukan wani Abu da xai taso kuyi hakuri dashi kada ku yadda da mutane akan maganar da ba gaskiya xasu fada muku ba allah yai muku albarka albarka cin annabi Muhammadu s a w.

@lil bukar arewa :
Allah yasanya albarka yakawo zuri a dayyiba ameen sister @sayyada_sadeya_haruna am very happy wlh.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×