
Hukumar shirya jarrabawar share shiga jami’a wato join Admission matriculation board (Jamb)
Sun sanya ranar da za a fara sayar da form din rubuta jarrabawar
Hukumar ta bayyana ranar 14 ga watan January 2023 a matsayin ranar da za a fara sayar da form din jamb din da kuma Fara gudanar da registration na jamb din sannan Kuma hukumar ta bayyana cewa a ranar 14 February zata karkare sayar da jamb din da Kuma rufe registration na jamb din
Ga Wanda suke da niyyar rubuta jamb a wannan shekarar sai su Fara Shirin siyan jamb da Shirin rubuta ta