
Assalamu alaikum barkanmu da kasancewa daku a wannan lokaci,
Ina fatan kuna Cikin koshi lpy
Allah ya sa haka ameen.
a yau muna tafe da wani sabon salo daga Hukumar kula da Sadarwa ta kasa Ncc, ta fitar da gagarumar Gasa tare da ba da tsabar kudi har ,₦2milion,₦1.5 million.
Wanda ta warewa Wanda duk suka ci nasarar wannan gasa
Gawadan da sukayi Nasara.
wannan gasa ce Wanda shugaban sadarwa wato isah Ali pantami ya sanya ta ga duk Dan kasa,
shiga Nan domin yin apply yanzu
Allah ya a Bada nasara