
Assalamu alaikum yan uwana barkan mu da sake kasancewa acikin wannan feji mai albarka me suna ArewaRank.com.
A yanzu ma munzo muku da wata sabuwar sanar wa daga.
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, wato (NITDA) Sun fitar da wani babbar dama Wanda da zai taimaka wa matasa
Starting date: on Monday, 15th, may 2023
Zaku bukaci shiga tsarin NITDA. Sa’annan za’a tatance ku, kafin ku cika application form din, wanda kyauta ne
Ku ziyarci yanar gizan da ke dauke a kasa domin register
Beginner’s level: Click here
Intermediary level: Click here
Allah ya bada sa’a.