
Hoto:Yanda Tinubu ya saka hannu a Aljihu yayin taken Najariya ya dauki hankula
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu kenan a wannan hoton a wajan saka hannu kan yarjejeniyar zaman Lafiya da ‘yan takara suka yi.
Saka hannu da yayi a Aljihu yayin taken Najariya ya jawo cece-kuce.