Labaran Duniya

Ganduje Yayi Martani Mai zafi Akan Maganar Da Abba Yayi Inda Yace Wadanda Suka Sayi Filin Gwamnati Sukuka Da kansu’

Gwamna ganduje yayi wannan martanine, akan maganar abba gida gida da yace, wadanda suka said filin gwamnati su dakata da gini.

Ganduje dai yace abba yayi hakuri kada ya kara saka mass Baki a harka mulkinsa, domin kuwa haryanzu shine gwamna, domin haka yaja bakinsa yayi shiru, had sai anrantsar dashi matsayin gwamna kamar yadda ya fada.

Ganduje yace abba yasani cewa har yanzu dai shine gwamna kano kuma duk wani tsari da yagani a wannan mulki, to nashi ido ne,  domin haka yabari had sai anrantsar dashi matsayin gwamna, sai yayi sauye sauyen da zaiyi kamar yadda ganduje take fadi.

Sannan kuma ganduje yace fitar da filayen gwamnati ba kanta farauba , domin kuwa tsohon abune domin kuwa ko mai gidansa kwankwaso yayi wannan aikin a kano.

Akarshe yace duk wanda yasan ya mallaki filinsa, bisa ka idea kada yaji wani abu, domin kuwa babu abunda zai faru  sai alkairi, to allah yasa komi yazo sauki ameen.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×