
Zaku yi Video na 1 minute a TikTok sannan zaku saka hoton Honorable Samaila Suleiman a gefen video, sannan kuyi tagging dina.
Cc @farar_aniya
@alfa_zazee
@falalu_a_dorayi
#fararaniya2023.
To ga dama ta samu ina yan tiktok wannan ae ko fiye da minti daya ankace zaku iya ankayi rawa a banza balanta ga la’ada sai a hanzarta domin shiga wannan gasar.
Allah yasa adace amen.