
Assalamu alaikum yan uwana barkan mu da sake kasancewa acikin wannan feji mai albarka me suna ArewaRank.com
EMSS ta sake buɗe portal domin ɗaukar malaman jinya na wucin-gadi, duk wanda yake da shaidar karatu ta:
i. CHEW
ii. JCHEW
iii. Nurse
A hanzarta yin apply kafin su rufe, wani na iya cikewa wani.
Allah ya bada sa’a, amin.