Wakokin Hausa

Dwonload: B Show-Sai Da Ke Mp3

Albishirinku masoya kuma ma abota saurare wakokin hausa, gareku domin yau munzo maku da wani Sabin mawaki, mai basira fahinta da kuma duban yanayi rayuwa wannan mawakin, ya hada komi.

Shinko kunsan sunan wannan mawakin kuwa sunansa (B Show) tabbas yakware wajen rero wakokin Soyayya, tabbas to yau yazo maku da sabuwar wakarsa mai suna, (Sai Dake).

Kuma wannan wakar wakar soyayyace , tabbas B Show yazuba Sabbin kalamai a wannan wakar tasa mai Suna SAI DAKE, Kusani duk abunda zance akan wannan wakar bazai kai ace kun sauraretaba tabbas.

Domin haka kuyi kokarin sauketa a wayarku domin jindadinku a wannan gida, mungode da ziyarar wannan gida namu mai albarka asha saurare lafiya, kada kumanta da sunan mawakin da kuma wakar B SHOW SAI DAKE.

Good news for you, dear friends and friends who listen to Hausa songs, because today we have brought you a Sabin singer, who has the ability to understand and look at the life of this singer, he combines everything.

Do you know the name of this singer and his name is (B Show) he is definitely good at singing love songs, today he brings you his new song called, (Sai ​​Dake).

And this song is a love song, B Show must have added new words in this song called SAI DAKE, almost everything that is said about this song, you may not know if you have listened to it.

Therefore, try to download it on your phone for your enjoyment in this house, thank you for visiting this blessed house of ours, listen to it safely, don’t forget the name of the singer and the song B SHOW SAI DAKE.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×