Kannywood

Duk Wani Dan (KANNYWOOD) Wanda Baya Son Jahar Kano Sai Ya Bara Tunda Ba Gidan Babansa Bane – Sakon Furodusa Sunusi Oscar

Babban daraktan nan wanda ya dade yana tare da kwankwaso bayan sanar da abba gida gida yaci zabe yayi martani mai zafi sosai zuwa garesu inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar haka.Kuyi hakuri makiyan jiharmu yan KANNYWOOD  - Sakon Furodusa Sunusi Oscar

Kuma bamuda kamarku domin kune abokan sana’armu da dadi koba dadi,

Nasaha wahala sosai shekara 8 kenan banida yanci acikin jihata saboda ku, babu irin sharrin daban ganiba na fili dana Boye, haka na jure wannan rayuwa har Allah yai ikonsa, niba mugu bane Amma kubarni na’amayar da abunda yake damuna kona samu salama,

Allah kabarmu cikin yanci Allah kai ruko da hannuwanmu saboda ANNABI MUHAMMADU,
Allah kahanamu cutar da yan uwanmu tako wace irin siga.”

Wannan sakon wasu na ganin cewa siyasa ce

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×