
Asirin Adam A Zango Ya Tonu! Na Gaji Da Aure Da Adamu, Yanzun Saki Kawai Nake So. Saboda Baya Min Komai Yan Matan Waje Kawai Yake Kashewa Kudadensa, Safiya Chalawa Ta Tona Asirin Dangane Da Rigimarsu Da Mijinta Adam A Zango.
Wani Sautin Murya Da’a Nada Ta Hanyar WhatsApp, Amaryar Ta Adamu Zango Ta Qaryata Duka Maganganun Daya Fito Yana Fada Kan Cewa Bashi Da Laifi Kan Samun Matsaloli Da Yakeyi Da Matan Aurensa.
A Bayanin Nata Ta Bayyana Adam A Zangon A Matsayin Wanda Bashi Da Adalci Kuma Bai Damu Da Iyalansa Ba. Hatta Cefane Bai Iya Yi, Ballantana Ya Kula Da Yaransa Daya Haifa, Kudadensa Yan Mata Da Suke Waje Ne Suke Ci. Amma Ba Matan Sa Ba.
Ga Cikakken Bayanin Nata Anan.