KannywoodLabaran Duniya

Duk Da Kun Ganni Tsirara Amma Ban Taba Zina Ba Maryam Booth,

Duk Da Kun Ga Bidiyona Ts*rara Ba Kaya A Jikina, Wallahi Ban Taba Zina Ba – Maryam Booth.

Bayan Daukar Dan Lokaci Da Ba’ajin Ta Bakin Shahararriyar Jarumar Masana’antar Kannywood Jaruma Maryam Booth Tayi Martani Wanda Ya Matukar Baiwa Mutane Mamaki.
Jarumar Ta Bayyana Cewa Duk Da Mutane Sun Kalli videon Ta Babu Wando To Wallahi Bata Taba Zinah Ba.
Cikakken Bidiyon Bayaninta.
https://youtu.be/cGKJGWujZms

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×