Videos

DOWNLOAD VIDEO: Salim Smart – Allah Yaji kaina

Salim Smart ya fitar da sabom kundin wakokinsa mai suna “Allah Yaji kaina”.

Zahirin so waka ce da tafi fice sosai a cikin wannan kudin album wanda yayi kokari sosai wajen rera wannan wakoki.

Salim Smart matashin mawaki ne mai fitowa wanda tauraronsa na haskawa sosai a cikin wannan sababbin wakokin nasa.

Zahirin so waka ce wadda tabbas akwai kalamai sosai a cikinsa wansa zaku nishadantarku da faranta zukatanku.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×