
Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin yabo ga fahimta wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken chiza dani
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da kuma wakokin aure wanda ita wannan ma ta aure ce.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku