Labarai

Dalilin Da Yasa Na Rabu Da Teemah Yola – Anas Magu

Teemah Yola Ita Ta Fara Cewa Tana So Na Bani Na Fara Cewa Ina Sonta Ba.

Anas Magu Yayi Bayani Game Da Dalilan Da Su Sa Ya Rabu Da Teemah Yola Duk Da Sunyi Soyayya Mai Zurfi.

Matashin Dan Wasan Hausan Nan. Kuma Dan Kasuwan Wayoyi Ana’s Magu Yayi Ciakkken Bayanin Yadda Su Fara Soyayya Da Jaruma Teemah Yola. Da Kuma Dalilan Da Susa Har Su Rabu.

A Hirar Da Yayi Da Tashar Freedom Radio, Matashin Ya Bayyana Yadda Soyayyarsu Tayi Zurfi Sosai Inda Yace Baima Taba Tunanin Cewa Bazasuyi Aure Ba. Amma Kuma Kaddara Ta Rabasu.

Ga Cikakken Bidiyon Hira Da Anan Magun Anan.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×