
Dalilin Da Su Tabbatar Da Za’a Warware Rawanin Sarkin Aminu Ado Bayero A Dawo Da Sanusi Lamido Sanusi, A Jihar Kano.
Jagoran Kwankwasiya kuma Dan takarar Shugaban Kasa A Jammiyar NNPP Inginiya Rabiu Musa Kwankwanso a zaben shugaban kasa aka aka gudanar a ranar 25 ga watan February.
Yayi Magana Wanda ya nuna idan suka Karba mulkin Kano zasu iya dawo da Tsohon sarkin Kano Sanusi lamido Sanusi,
Ga Cikakken Bayani Anan.