Labarai

Da Nayi Madigo da Yar uwata Gara nabi maza

Da Nabi Mace Yar Uwata Ayi Madigo Dani Gunda Nabi Namiji! Cikin Fushi Murja Ibrahim Tayi Bayanin Kan Yanda Ake Amfani Da Sunanta Wajen Neman Bata Mata Suna Da Sunan Madigo. Inda Ta Fito Safin Tiktok Ta Zazzage Bayanai.

Wanda tabbas ba kowace ya mace keson a jinginata da harka madigo ba saboda aibinsa ga ƴa mace domin kuwa samun mijin aure ma zaiyi mata wahala a cikin al’umma kamar yadda tashar YouTube mai suna Tsakar Gida na ruwaito.

Da Nayi Madigo da Yar uwata Gara nabi maza

A wani gefe kuma cikin wannan bidiyo zaku ji rahoton yadda ƙarar Hadiza Gabon da wani mutum da yace ta laƙume mishi maƙudan kudi da alkawalin aure amma kuma taki amincewa inda ita kuma tace sam karya ake mata.

Zakuji cikakken bayyani a cikin wannan faifan bidiyo din.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×