News

Bidiyon Dan Hisbah Da Ake Zargin Yayi Lalata Da Yarinya A Otel Ya Bayyana

Wani bidiyon jami’in hisbah da ake zargin yin lalata a otel ya bayyana, idan baku manta a kwanakin baya an zargi wani jami’in hisbah da yin lalata da mata a otel wannan jami’i ya karya ta wannan zargi.

Bayan maganar ta fara kwantawa katsam sai bidiyon shi a otel ya bayyana daidai lokacin da yake cikin aikata wannan mummunan aiki, anyi masa wannan bidiyo ne ko kaya babu a jikinsu.

Wasu daga cikin mutane sun karya ta wannan zargi da ake yi masa, hakan ya saka wasu daga cikin jaruman kannywood sukayi raddi, idan da sune aka ce sunyi harda shaidar bidiyo.

Da tuni labarin ya karade duniya kuma babu wanda zaice karya ne saidai zagi ta uwa ta uba hadi da tsinuwa. Mun kawo maku bidiyon wannan jami’in hisbah wanda muka samu a YouTube.

Ga bidiyon nan.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×