Uncategorized

Bidiyo : Gaskiyar Zancen baiwa Rarara Gida ko Mota – Daga bakin Babban chinedu

Baban Chnedu ya kuma ƙara da cewa “maganar baiwa Rarara gida da mota kamar yadda wasu ƙafofin sadarwa suka yaɗa duk ƙarya ne, kuma ni ma babu wanda ya ba ni koda kwano akan abinda ya faru da mu.

Baban Chinedu ya ci gaba da cews “Bana tunanin akwai ɗan siyasar da zai iya biyan Rarara asarar kuɗin da ya yi lokaci ɗaya, akwai su, amma yin hakan ne abu mai wahala, domin ya yi asara sosai, ko ni ma nan na yi asara ta haura milyan arba’in.

Kuma duk inda aka kama kaya a wurin ƴan sanda a Kano babu inda babu kayana”

Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×