News

Bamu Ba Auren Maza Yadda Wasu Yan Mata Sukayi Bidiyo Domin Nuna Iyayensu Irin Nishadin Da Suke Ciki Ba Tare Da Namiji Ba

Wasu mata guda biyu sun bar gida domin anki amincewa bukatarsu na kin son auren maza saboda sun lura sunfi nishadantar da junansu da samun soyayya mai dadi a junan fiye da yadda suke samu a wajen mazaje.

Sun bayyana mata da yawa basu gane haka amma namiji shine wanda yake jin dadin zama da macce ba macce ce wacce take jin dadin zama da namiji ba sun fahimta hakane bayan zama da mazajen suna yaudararsu kullum sune a cikin bakin cikin.

Bayan sun fita hidimar maza sai suka lura su biyun suna rayuwa mai farin ciki da nishadi sannan abinda yasa ake bukatar namiji ma shima suna yinshi sannan sunma fi jin dadi fiye da suyi da namiji sannan babu yaudara kullum cikin farin ciki shiyasa suka yanke wannan hukunci.

Bayan barin gida shine sukayi wannan bidiyo domin ya kasance sako zuwa ga iyayensu na rabuwa dasu bai hanasu farin ciki ba saidai ma suka samu fiye da wanda suke samu acan baya.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×