Uncategorized

Babban Abunda Ya Haddasa Mutuwar Muhamud Na Danko

Allahu Akbar! Alhinin Jaruman KannyWood Kan Rasuwar Mawakin Nan Wanda Yayi Wakar Baba Zai Dada Aure Za’awa Mama Kishiya. Da Kuma Sanadiyyar Rasuwarsa.

A Safiyar Ranar Lahadi Ne A Tashi Da Labarin Rasuwar Mawakin Mai Suna Mahmud Na Danko, Inda Mawakin Ya Hadu Da Ajalinsa Ta Hanyar  Hatsari Inda Yana Kan Mashin Mota Ta Bugeshi, Wani Amininsa Na Kusa Dashi Ya Bayyana Hakan.

Jaruman KannyWood Da Dama Sunyi Alhinin Rasuwar Na Wannan Mawakin BarKwanci. Muna Fata Allah Ya Jikansa Kuma Ya Gafara Mishi. Amin Summa Amin.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×