
Wani Rawar Badala Da Rukayya Musa A Wani Bidiyo, Yasa An Fara Daina Ganin Laifin Hamisu Breaker Kan Batun Yaudarar Ta Da Akace Yayi.
Malamai Suma Sun Fara Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Wannan Lamarin, Inda Wani Malami Yayi Bashin Baki, Ya Kuma Nuna Illar Zurfafa Soyayya Da Mata Keyi Akan Samarin Su.
Jaruma Nafisa Ishak Itama Ta Tofa AlbarKacin Bakinta Akan Lamarin, Har Yanzun Dai Wannan Lamari Na Rukayya Musa Yanata Daukar Hankula Inda Kowa Ke Tofa AlbarKacin Bakinsu.