Wakokin Hausa

MUSIC : Isah Ayagi – Rabo ya rantse

Isah Ayagi  shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar  da sabuwa waka mai take “Rabo ya Rantse”inda zakuji dadin wakar

Isah Ayagi yayi wakar Ma’ajin Sirri  a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.

Wakar ‘Rabo ya rantse’ tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.

Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×