
Rarara Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Na Doguwa Dan Ado ” wannan waƙa tayi daɗi sosai Kuma wakace ta Siyasa Mai bada Nishadi.
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”DOWNLOAD ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.