News

An Kama Matar Aure Dumu Dumu Tana Lalata Da Gardi Bayan Sati Biyu Da Akayi Ana Neman Ta

20230107 090027

Wata matar aure ta bace bat sai bayan sati biyu Allah ya tona mata asiri aka kama ta da wani gardi mun kawo maki video da zaku ji yadda al’amarin ya kasance domin ku kiyaye ku kare matanku da yaranku.

A yau mun kawo muku labarin wata matar aure da ta yi batan dabo har tsawon sati biyu ba tare da an gano ta ba. Nan take aka kama ta tana barci da wani mutum.

 

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×