
Tirkashi ana wata ga wata rigima na gaba na baya yanzu yanzu hukuma ta kama dr idris dutsen tanshi a kurkuku kuma kotu ta hana a bada belinsa .
kamar yadda kuka sani malam dr idris dutsen tanshi malami ne babba a garin bauchi wanda suke ta faman musayar yawu da yan tijjaniya a garin bauchin .
yanzu kuma ankamashi kuma anhana bada belinsa labari ya samo asali daga tashar rariya allah yasa mudace ameen summa ameen mungode .