Labaran Duniya

An kaddamar da sabon Tallafin GEEP 2.0 TRADERMONI, MARKETMONI da FERMERMONI

Tsarin GEEP wato Government enterprise and empowerment program an kadda mar dashine tun 2016 shekarar dubu biyu da sha shidda wanda zai bakka daman karban bashi ba tareda wani ya tsayamaba wato garanto kuma babu kuddin ruwa a ciki.

Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin corona wadda babu kuddin ruwa

Yadda zaka duba inda aka turaka aiki a N POWER BATCH C

Sannan tsarin ya kasu kashi uku ne domin taimakawa masu kananun sana oi

Na daya shine

1. Market moni:- shine loan na farko da tsarin GEEP ya fara budewa wato shine wanda akafara da farko sannan a wannan tsarin za a baka loan ne na tsawon wata shida ba tareda kuddin ruwa ba ko grantor ma ana wanda zai tsayama

Kuma anyishine don kananan yan kasuwa su bunkasa kasuwancinsu  sannan kudinsa ya fara daga dubu hamsin ne 50,000

Saina biyu

2. Trader moni

Tradermoni dai kusan kowa ya sansa wanda akata bayarwa kwanakin baya wanda ya fara daga 10,000 dubu goma

Wanda akeba kananan yankasuwa masu karamin jari sosai

Saina uku

3. Fermamoni

Fermermoni loan da akayishi domin kananan manoma wanda zai baka daman karban kudi daga 250,000 zuwa sama batareda kudin ruwa ba

Ga link nasu https://www.geep.ng

Allah ya bada sa a sannan kaman yadda akayi tradermoni haka wannan ma yake wato agent nasu zasunabi sunamawa mutane registration a shagonsu koh wurin sana ansu

A.I.H

Domin tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×