Kannywood

Allah Sarki Kanwar Rakiya Musa tayi wata magana mai shiga rai akan jarumar…

Tunda aka fara wannan abun babu wai dan uwan wannan jarumar daya fito ta nuna tabbacin abinda jarumar ta fada domin ana ganin lamarine wanda yake da kyau kowa ya tabbatar da sahihancin labarin.

Amma bayyanar wannan baiwar Allah yasa kowa ya yarda kuma ya gamsu da lallai abinda jarumar ta fada gaskiya ba ƙirƙirar ne labari bane lallai anyi a gaske kuma al’umma sun tausaya mata kwarai da gaske.

 

Sai kuma shawarwari da ake baiwa jarumar kan cewa matukar bata son wanu ciwo ya kamata ya zama dole ta goge wannan abin daga cikin zuciyar ta hakan shine kawai mafi a ala sai Allah ya hadata da wanda yafi wanda ya yaudareta.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×