
Hukumar saidiyya sun Samar dacewa sunga watan shawwal, na sallar ranar alhamis 20 ga watan afrillu 2023.
Anga watanne a wani yakin na tumair na kasar saudiyya, kamar yadda komitin duban wata na kasar saudiyya suka fada.
Saudiyya ta kammal azuminta na ramadan 29.
Gone juma a 21 gone juma a watan afirillu zai zama data ga watan shawwal.