
Alhamdullah: Daya Daga Cikin Yaren Adam A Zango Zai Angonce Kabiru Abdullahi Adam A Zango, muna gayyatar kowa da kowa wajen daurin auren data saga cikin yaran adam a zango.
Wato kabir abdullahi muna gayyatar kowa da kowa allah yasa alkairi gaba data munawa kowa da kowa Fatan alkairi allah yasa alkairi amin.
Mukasance tare a wannan gida namu mai albarka kusha kallo lafiya.