
Murja ibrahim kunya ta tafi da zuciya domin haka inasonta, kuma tabbas zan sharemata hawayenta muddin ta aminta zata aureni, nima zan aureta kamar yadda wannan matshi take fadi da bakinsa.
Shidai wannan matashin sunansa lukman shanga, ya tabbatar da cewa ba wasa yakeba, muddin ta aminta dashi to zai share mata hawayenta tabbas.
To allah yasa hakane alkairi mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.