Kannywood

Adam zango ya bayyanawa Meera Shuaib Soyayya Bayan Ya Rabu da Matarsa (Safiyya )

Bayan jarumi adam zango sun rabu da matar sa safiyya chalawa sau kuma wasu kananin magan ganu suka taso.

Dangane da yadda akaga jarumin yana yawan wallafa hoton daya daga cikin yaransa meera shuaib hakan yasa wasu suna ganin cewa ita zata maye gurbin matar tasa.

Amma kuma dai sh adam zango bashine wanda ya wallafa hakan ba ko kuma ya fada wa wani.

Kalli cikakken bayanin a kasa

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×