

An Bankado Wani Tsohon Bidiyon Jaruma Rahama Sadau Da Jarumi Yakubu Muhammad Suna Rungumar Juna Tare Da Sumbata Inda Lamarin Ya Janyo Cece Ku Ce A Wajen Mutane
Wannan Bidiyon An Dakkoshi Ne A Cikin Wani Shirin Yan Kudancin Nigeria Wato Nollywood (MTV Shuga Naija) Wanda A Shirin Rahama Sadau Da Yakubu Muhammad Din Sun Fito A Matsayin Ma’aurata Ne.
Kuma Su Kamar Yanda Ku Sani A Fina Finan Su Na Kudanci Rungumar Da Sumbata Ba Komai Bane A Wajen Su, Inda Mu Kuma Anan Fina Finan Mu Na Arewaci (KannyWood) Ya Haramta.