News

Ƴan Uwana Ne Suke Zinah Dani Ta Dubura Har Na Haukace Cewar Wata Budurwa

A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wata Sabon Al’amari Kuma Abun Takaichi Da Rashin imani, Wanda Ya Faru Akan Wata Budurwa Kamar Yadda Muka Samu Labari A Shafin Fauziyya D Suleiman.

Fauziyya D Suleiman Ta Wallafa Bidiyon Wata Budurwa Da wani Iftila’i Ya Fada Akanta, Yadda Yan Uwanta Suke Lalata Da Ita Ta Dubura Har Yayi Silar Haukacewarta.

fauziyya_d_sulaiman RASHIN TSORON ALLAH MU YAKAI WASU IYA ZINA KO LUWADI DA JININSU

Idanaka baka wani labarin idan ba ganin Wanda abun ya faru akansa ka yi ba sai ka karyata.

Wannan yarinya da ku ke gani kannen mahaifinta guda hudu ake zargin suna lalata da ita ta gaba da ta
baya wato zina da luwadi, Waiyazubullah, wanda har ya sa duburarta yin tsutsa gabanta kuma ya lalace.

Wannan halin ya sa yarinyar fara yin wani abu kamar na hauka ba magana.

Mahaifinta ya rabu da mahaifiyarta tun tana karama ya kwace yar sa ya baiwa Kakarta, mahaifiyar ta kanyi shekaru Bakwai ba ta ga yar tata ba saboda ba gari Daya su ke ba.

sai yanzu da ta kai shekaru 20 aka
dawo mata da ita da tabin hankali ba magana, da farko ta zaci aljanune daga baya aka ce ta kaitaDawanau asibitin masu Tabin Hankali.

Bayan yarinyar ta fara shan magani ne ta fara magana
ta ce Kannen mahaifinta suna mata kwartanci,babban tashin hankalin cikin dare sai yarinyar ta saka hannu tana kokarin yin abun da suke mata, mahaifiyar ta kira mahaifinta ta gaya masa ya karyata.

Mahaifiyarta ta kai ta asibiti inda aka gano duburarta tana fitar da tsutsa gabanta kuma ya samu matsala, yanzu sai an mata ploshing da dinki.

Mahaifiyarta ta kira mahaifinta ya ce za su aiko da
kudi ta kaita asibiti, amma an fi wata guda shuru ga ciwon yarinyar kullum.gaba ya ke yi.

Mahaifiyarta ta ce yanzu burinta yarintarta ta samu
taimakon da za a yi mata wadancan ayyukan a sama.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×